Irm 4:29 HAU

29 Da jin motsin mahayan dawakai dana maharbaKowane gari zai fashe.Waɗansu za su shiga kurama,Waɗansu kuma su hau kan duwatsu.Dukan birane za su fashe tas,Ba wanda zai zauna a cikinsu.

Karanta cikakken babi Irm 4

gani Irm 4:29 a cikin mahallin