Irm 4:30 HAU

30 Ya ke da kike kufai marar kowa,Me kike nufi da kika ci ado da mulufi,Kike caɓa ado da kayan zinariya,Kika sa wa idanunki tozali ram?Kin yi kwalliyarki a banza,Abokan sha'anin karuwancinki sunraina ki,Ranki suke nema.

Karanta cikakken babi Irm 4

gani Irm 4:30 a cikin mahallin