Irm 41:11 HAU

11 Amma sa'ad da Yohenan ɗan Kareya, tare da dukan shugabannin sojoji da suke tare da shi suka ji irin wannan mugun aiki wanda Isma'ilu ɗan Netaniya ya yi,

Karanta cikakken babi Irm 41

gani Irm 41:11 a cikin mahallin