Irm 41:12 HAU

12 sai suka kwashe mutanensu duka, suka tafi su yi yaƙi da Isma'ilu ɗan Netaniya. Suka iske shi a babban tafkin da take a Gibeyon.

Karanta cikakken babi Irm 41

gani Irm 41:12 a cikin mahallin