Irm 42:2 HAU

2 suka ce wa annabi Irmiya, “Muna roƙonka, ka roƙi Ubangiji Allahnka dominmu, dukanmu da muka ragu, gama mu kima muka ragu daga cikin masu yawa, kamar yadda kake ganinmu da idonka.

Karanta cikakken babi Irm 42

gani Irm 42:2 a cikin mahallin