Irm 42:8 HAU

8 Sai Irmiya ya kira Yohenan ɗan Kareya da dukan shugabannin sojoji waɗanda suke tare da shi, da dukan jama'a tun daga ƙarami har zuwa babba.

Karanta cikakken babi Irm 42

gani Irm 42:8 a cikin mahallin