Irm 44:2 HAU

2 “Ni Ubangiji Mai Runduna Allah na Isra'ila, na ce, ku da kanku kun ga masifar da na aukar wa Urushalima, da dukan garuruwan Yahuza. Yanzu sun zama kufai, ba wanda yake zaune a cikinsu,

Karanta cikakken babi Irm 44

gani Irm 44:2 a cikin mahallin