Irm 46:18 HAU

18 Ni wanda sunana Ubangiji MaiRunduna Sarki ne,Na rantse da raina, wani zai ɓullo,Kamar Tabor a cikin tsaunuka,Ko kuwa kamar Karmel a bakinteku.

Karanta cikakken babi Irm 46

gani Irm 46:18 a cikin mahallin