Irm 46:27 HAU

27 “Ya bawana Yakubu, kada ka jitsoro,Kada ka firgita, ya Isra'ila.Gama zan cece ka daga ƙasa mainisa,Zan ceci zuriyarka daga ƙasarbautarsu.Yakubu zai komo, ya yi zamansa darai kwance,Ba wanda zai razanar da shi.

Karanta cikakken babi Irm 46

gani Irm 46:27 a cikin mahallin