Irm 46:9 HAU

9 Ku haura, ku dawakai,Ku yi sukuwar hauka, ku karusai!Bari sojoji su fito,Mutanen Habasha da Fut masuriƙon garkuwoyi,Da mutanen Lud, waɗanda suka iyariƙon baka.

Karanta cikakken babi Irm 46

gani Irm 46:9 a cikin mahallin