Irm 47:3 HAU

3 Da jin takawar kofatan dawakai,Da amon karusai da ƙafafun karusai,Ubanni ba su juya, su dubi'ya'yansu ba,Domin hannuwansu sun yi laƙwas,

Karanta cikakken babi Irm 47

gani Irm 47:3 a cikin mahallin