Irm 47:4 HAU

4 Domin lokacin hallaka dukanFilistiyawa ya yi.Za a datse wa Taya da Sidon kowanetaimakon da ya ragu,Gama Ubangiji zai hallakaFilistiyawaWaɗanda suke baƙin teku na Kaftor.

Karanta cikakken babi Irm 47

gani Irm 47:4 a cikin mahallin