Irm 48:18 HAU

18 Ku da kuke zaune a Dibon,Ku sauka daga wurin zamanku maidaraja,Ku zauna a busasshiyar ƙasa,Gama mai hallaka Mowab ya zo yayi gab da ku.Ya riga ya rushe kagararku.

Karanta cikakken babi Irm 48

gani Irm 48:18 a cikin mahallin