Irm 48:33 HAU

33 An ɗauke farin ciki da murna dagaƙasa mai albarka ta Mowab,Na hana ruwan inabi malala dagawurin matsewarsa,Ba wanda yake matse shi, yana ihu namurna,Ihun da ake yi ba na murna ba ne.

Karanta cikakken babi Irm 48

gani Irm 48:33 a cikin mahallin