Irm 48:34 HAU

34 “Mutanen Heshbon da na Eleyale suna kururuwa ana iya jin kururuwansu a Yahaza. Ana iya jinta kuma a Zowar, da Horonayim, da Eglat-shelishiya. Har ma ruwan Nimra ya ƙafe.

Karanta cikakken babi Irm 48

gani Irm 48:34 a cikin mahallin