Irm 49:12 HAU

12 Ubangiji ya ce, “Ga shi, waɗanda ba a shara'anta su ga shan ƙoƙon hukunci ba, za su sha shi, to, kai za ka kuɓuta? Ba za ka kuɓuta ba, amma lalle za ka sha shi!

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:12 a cikin mahallin