13 Gama ni Ubangiji na rantse da zatina, cewa Bozara za ta zama abar tsoro, da abar dariya, da kufai, da abar la'ana. Dukan garuruwanta za su zama kufai har abada.”
Karanta cikakken babi Irm 49
gani Irm 49:13 a cikin mahallin