Irm 49:22 HAU

22 Wani zai tashi da sauri, ya yi sama kamar gaggafa. Zai buɗe fikafikansa a kan Bozara. Zukatan sojojin Edom za su zama kamar zuciyar macen da take naƙuda.”

Karanta cikakken babi Irm 49

gani Irm 49:22 a cikin mahallin