23 Ga abin da Ubangiji ya faɗa a kan Dimashƙu,“Hamat da Arfad sun gigice,Domin sun ji mugun labari,sun narke saboda yawan damuwa,Ba za su iya natsuwa ba.
Karanta cikakken babi Irm 49
gani Irm 49:23 a cikin mahallin