Irm 5:7 HAU

7 “Don me zan gafarce ki?'Ya'yanki sun rabu da ni,Sun yi rantsuwa da gumaka,Na ciyar da su har sun ƙoshi sosai,Suka yi karuwanci, suka ɗungumazuwa gidajen karuwai,

Karanta cikakken babi Irm 5

gani Irm 5:7 a cikin mahallin