Irm 50:19 HAU

19 Zan komar da Isra'ila a makiyayarsa, zai yi kiwo a Karmel da Bashan. Zai sami biyan bukatarsa a tsaunukan Ifraimu da na Gileyad.

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:19 a cikin mahallin