Irm 50:2 HAU

2 “Ku ba da labari ga sauranal'umma, ku yi shela,Ku ta da tuta, ku yi shela,Kada ku ɓuya, amma ku ce,‘An ci Babila da yaƙi,An kunyatar da Bel,An kunyatar da siffofinta,Merodak ya rushe,Gumakanta kuma sun ragargaje!’

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:2 a cikin mahallin