Irm 50:3 HAU

3 “Wata al'umma za ta taso daga arewa gāba da ita, za ta mai da ƙasar abar ƙyama, ba wanda zai zauna ciki. Mutum da dabba duk sun watse, kowa ya bar ta.”

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:3 a cikin mahallin