Irm 50:5 HAU

5 Za su tambayi hanyar Sihiyona, sa'an nan su bi ta, suna cewa, ‘Bari mu haɗa kanmu don mu yi madawwamin alkawari da Ubangiji, alkawari wanda ba za a manta da shi ba.’

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:5 a cikin mahallin