Irm 50:6 HAU

6 “Mutanena sun zama kamar ɓatattuntumaki,Waɗanda makiyayansu suka bauɗarda su,Suka ɓata a cikin tsaunuka,Suna kai da kawowa daga wannandutse zuwa wancan.Sun manta da shingensu.

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:6 a cikin mahallin