Irm 50:7 HAU

7 Duk waɗanda suka same su, suncinye su.Maƙiyansu suka ce, ‘Ba mu yi laifiba,’Gama sun yi wa Ubangiji laifi,wanda yake tushen gaskiya,Ubangiji wanda kakanninsu sukadogara gare shi.

Karanta cikakken babi Irm 50

gani Irm 50:7 a cikin mahallin