Irm 51:11 HAU

11 Ku wasa kibau, ku cikakwaruruwanku!Ubangiji ya ta da ruhun sarakunanMediyawa,Domin yana niyyar hallaka Babila.Gama Ubangiji zai yi ramuwasaboda Haikalinsa.

Karanta cikakken babi Irm 51

gani Irm 51:11 a cikin mahallin