Irm 51:35 HAU

35 Bari mutanen Sihiyona su ce,“Allah ya sa muguntar da mutanenBabila suka yi mana ta komakansu!”Bari kuma mutanen Urushalima suce,“Allah ya sa hakkin jininmu ya komakan Kaldiyawa!”

Karanta cikakken babi Irm 51

gani Irm 51:35 a cikin mahallin