Irm 51:36 HAU

36 Ubangiji ya ce,“Zan tsaya muku,Zan ɗaukar muku fansa,Zan sa tekunsu da maɓuɓɓugarsu suƙafe.

Karanta cikakken babi Irm 51

gani Irm 51:36 a cikin mahallin