Irm 52:28 HAU

28 Wannan shi ne yawan mutanen da Nebukadnezzar ya kai su bauta. A shekara ta bakwai ta sarautarsa, ya tafi da Yahudawa dubu uku da ashirin da uku (3,023).

Karanta cikakken babi Irm 52

gani Irm 52:28 a cikin mahallin