Irm 6:28 HAU

28 Su duka masu taurinkai ne, 'yantawaye,Suna yawo suna baza jita-jita.Su tagulla ne da baƙin ƙarfe,Dukansu lalatattu ne.

Karanta cikakken babi Irm 6

gani Irm 6:28 a cikin mahallin