Irm 7:10 HAU

10 Sa'an nan za ku zo ku tsaya a gabana a wannan Haikali, wanda ake kira da sunana, ku ce, “An cece mu,” don kawai ku ci gaba da yin dukan waɗannan abubuwan banƙyama?

Karanta cikakken babi Irm 7

gani Irm 7:10 a cikin mahallin