Irm 9:14 HAU

14 Amma suka taurare, suka biye wa zuciyarsu, suka bi Ba'al, kamar yadda kakanninsu suka koya musu.

Karanta cikakken babi Irm 9

gani Irm 9:14 a cikin mahallin