Zab 102:26 HAU

26 Su za su ɓace duka, amma kai za ka dawwama,Za su ƙare kamar yadda tufafi suke ƙarewa,Za ka sāke su kamar tufafi, za su kuwa ɓace.

Karanta cikakken babi Zab 102

gani Zab 102:26 a cikin mahallin