1 Ku yabi Ubangiji, ku dukan sauran al'ummai!Ku yabe shi, ku dukan kabilai!
2 Madawwamiyar ƙaunarsa, da ƙarfi take,Amincinsa kuma tabbatacce ne har abada.Yabo ya tabbata ga Ubangiji!