Zab 117:2 HAU

2 Madawwamiyar ƙaunarsa, da ƙarfi take,Amincinsa kuma tabbatacce ne har abada.Yabo ya tabbata ga Ubangiji!

Karanta cikakken babi Zab 117

gani Zab 117:2 a cikin mahallin