Zab 103:17 HAU

17 Amma ƙaunar Ubangiji ga waɗanda suke girmama shi har abada ce.Alherinsa kuwa tabbatacce ne har dukan zamanai,

Karanta cikakken babi Zab 103

gani Zab 103:17 a cikin mahallin