Zab 104:24 HAU

24 Ya Ubangiji, ka halicci abubuwa masu yawa!Da hikima ƙwarai ka halicce su!Duniya cike take da talikanka.

Karanta cikakken babi Zab 104

gani Zab 104:24 a cikin mahallin