Zab 104:29 HAU

29 Sa'ad da ka rabu da su sukan tsorata,In ka zare numfashin da ka ba su, sai su mutu,Su koma turɓaya, da ma da ita aka yi su.

Karanta cikakken babi Zab 104

gani Zab 104:29 a cikin mahallin