1 Ku yi godiya ga Ubangiji, ku yi shelar girmansa,Ku sanar wa sauran al'umma abubuwan da ya yi!
Karanta cikakken babi Zab 105
gani Zab 105:1 a cikin mahallin