41 Ya buɗe dutse, sai ruwa ya bulbulo,Yana gudu cikin hamada kamar kogi.
Karanta cikakken babi Zab 105
gani Zab 105:41 a cikin mahallin