Zab 106:23 HAU

23 Saboda wannan Allah ya ce zai hallaka jama'arsa,Amma Musa, zaɓaɓɓen bawansa, ya yi godo ga Allah,Allah kuwa ya huce, bai hallaka su ba.

Karanta cikakken babi Zab 106

gani Zab 106:23 a cikin mahallin