Zab 106:38 HAU

38 Suka karkashe mutane marasa laifi,Wato 'ya'yansu mata da maza.Suka miƙa su hadaya ga gumakan Kan'ana,Suka ƙazantar da ƙasar saboda kashe-kashenkan da suke yi.

Karanta cikakken babi Zab 106

gani Zab 106:38 a cikin mahallin