Zab 106:43 HAU

43 Sau da yawa Ubangiji yakan ceci jama'arsa,Amma sun fi so su yi masa tawaye,Suna ta nutsawa can cikin zunubi.

Karanta cikakken babi Zab 106

gani Zab 106:43 a cikin mahallin