Zab 106:5 HAU

5 Ka yardar mini in ga wadatar jama'arka,In yi tarayya da jama'arka da farin cikinsu,In yi farin ciki tare da waɗanda suke murna ta fāriya domin su naka ne.

Karanta cikakken babi Zab 106

gani Zab 106:5 a cikin mahallin