9 Ya tsauta wa Bahar Maliya, ta ƙafe,Har ya bi da jama'arsa su hayeKamar a bisa busasshiyar ƙasa.
Karanta cikakken babi Zab 106
gani Zab 106:9 a cikin mahallin