Zab 107:26 HAU

26 Aka ɗaga jiragen ruwa sama,Sa'an nan suka tsinduma cikin zurfafa.Da mutanen suka ga irin hatsarin da suke ciki,Sai zuciyarsu ta karai.

Karanta cikakken babi Zab 107

gani Zab 107:26 a cikin mahallin