Zab 107:35 HAU

35 Ya sāke hamada ta zama tafkunan ruwa,Ya kuma mai da busasshiyar ƙasa ta zama maɓuɓɓugai masu gudana.

Karanta cikakken babi Zab 107

gani Zab 107:35 a cikin mahallin