Zab 109:16 HAU

16 Gama mutumin nan bai taɓa tunanin yin alheri ba,Yakan tsananta wa talakawa, da matalauta, da kasassu, har ya kashe su.

Karanta cikakken babi Zab 109

gani Zab 109:16 a cikin mahallin