Zab 115:12 HAU

12 Ubangiji yana tuna da mu, zai kuwa sa mana albarka,Zai sa wa jama'ar Isra'ila albarka,Da dukan firistoci na Allah.

Karanta cikakken babi Zab 115

gani Zab 115:12 a cikin mahallin